• Latest News

  Photos: Aisha Buhari Host Nigerian Past First Ladies To A Party/Meeting

  The information was shared in Hausa but from the little I understood after google translation,First Lady Mrs Aisha Buhari yesterday hosted past First Ladies of Nigeria to a party/meeting.Present at the party were Justice Fati Abubakar Abdulsalam, Hajiya Hadiza Shagari, Mrs Aguyi Ironsi, Hajiya Maryam Abacha, Mrs. Victoria Gowon,Mrs. Alex Ekwueme and others.

  Speaking at the meeting,Aisha Buhari urged them to support her husband’s aministration and remember them in their prayers.Mrs Aguyi Ironsi thanked Mrs Buhari for remembering them.Other women who attended the meeting include Saraki’s wife and others.Our Hausa readers should please explain more.

  Read the information shared in Hausa below….

  Uwargidan Shugaban Kasa Hajiya Aisha Buhari Ta Yi Bude Baki Tare Da Matan Tsofaffin Shuwagabannin Nijeriya

  Mairo Muhammad Mudi

  Hajiya Aisha Buhari a jiya ta karbi bukunci matan tsofaffin shuwagabbin kasan nan wadanda suka hada da Mai Shari’a Fati Abubakar Abdulsalam, Hajiya Hadiza Shagari, Uwargidan Tarawa Balewa, Mrs aguyi ironsi, Hajiya Maryam Abacha, Mrs. Victoria Gowon da Mrs Alex Ekweme
  Hajiya Aisha ta yi kira a gare su da su tallafa mata inda ta bukace su da su taya kasar nan da addu’ar zaman lafiya dabci gaba.

  Davta ke mai da martani a madadin ”yan’uwanta, Mrs aguyi ironsi ta godewa Uwargidan Shugaban Kasa don gayyatarsu bude baki inda ta yaba thanked her for invitating them . Prakokarinta duk da halin matsi da ake ciki.

  Sauran mata da suka halarci bude bakin sun hada da mata Shugaban Majalissar Dattawa, Shugaban Mata ta APC, matan gwamnonin da na hafsoshi sojoji da sauransu.

  Daga karshe Hajiya Aisha ta rarraba masu litafinta da ta rubuta kan hanyoyin inganta kyawun mace.
  NGwide
  • Blogger Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  Item Reviewed: Photos: Aisha Buhari Host Nigerian Past First Ladies To A Party/Meeting Rating: 5 Reviewed By: Naija noni
  Do You Have Articles, Advert Or Music You Want To Promote... Contact Us:- Whatsapp/Call: +2348143045485, BBM: 590B1DC3, Email: [email protected]
  Scroll to Top